Labaran Duniya

Idan ka ganshi kamar bazai iya ba amma ya shiga prison so bila adadin amma bai fasa ba, Shiga ku kalli Bidiyo

Idan ka ganshi kamar bazai iya ba amma ya shiga prison so bila adadin amma bai fasa ba, Shiga ku kalli Bidiyo

Toh fa ana wata ga wata, Jamian Tsaro sun kama wani tsoho mai aikata babban laifi mai suna laifi a kasar nan wanda ya shahara kuma ya dade yana aikata laifin bai fasa ba m,

duk da an sha kama shi a kan ire iren wannan laifin ba so daya ba kuma ba so biyu ba Shi da bakin ma ya sheda wa duniya cewa bai isa ya ce ga so adadin da jamian Tsaro suka kama shi ba haka ma bai san so nawa yaje gidan yari ba

Ya ce dai a kalla sau shida ya je gidan gyaran Hali amma halin nashi yaki gyaruwa, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace.

Jaridar JAKADIYA TV ta dora wannan Bidiyon a kan YouTube channel din, Ga Bidiyon a nan kasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button