Labaran Duniya

Yadda Aka Bayyana Bidiyon Wata Matar Aure Tana Lalata Da Makaho Saboda Bokan Ta Yace A Haka Zata Mallake Mijinta Shima Ya Makance

Yadda Aka Bayyana Bidiyon Wata Matar Aure Tana Lalata Da Makaho Saboda Bokan Ta Yace A Haka Zata Mallake Mijinta Shima Ya Makance

Wata matar aure ta shiga tsaka mai wuya gami da dubunta ya cika bayan asirinta ya tonu an kamata dumu-dumu tana aikata lalata da makaho ta silar bokanta yace aikinta na mallakar miji baizai aiki ba saita yi lalata da makaho.

Hakan zai saka mijinta shima ya koma tamkar wannan makahon baya ganin kowa sai ita a idanuwansa da zuciyarsa, bayan fitowar wannan bidiyo har yanzu wannan mata ba’asan cikin wani hali take ba tare da mijinta.

Wannan bidiyo ya fara bayyana ne a shafin (Facebook) wanda ya samu dubunnan daruruwan masu kallo, sannan da sharhi dubunnai tare da nuna ban sha’awa ma’ana (likes) wannan wannan bidiyo an tura shi zuwa wsjen dubunnan mutane.

A takaice wannan bidiyo zamu iya cewa ya zagaye duniya ta yadda wannan mata da mijinta tare da danginsu koda a cikin kasa suke rayuwa sai wannan labarin bidiyo yaje masu.

Mutane da yawa musamman maza sun nuna rashin jin dadinsu da wannan abu da mata tayi. Sannan wasu daga cikin maza sun bayyana duk sun san ana yi masu irin wadannan abubuwan kawai dan saboda da ance suyi kaza suyi ba tare da sunyi gaddama ba ko sun tambayi ba’a si.

Wani ya bayyana yanzu ko wacce macce babba da yarinya burinsu su mallake namiji. Dalilin haka yasa babu irin abinda bamu ci Allah kawai yake tsare namiji, yanzu namiji shine yasha fitsari bai sani ba, yaci fitsari bai sani ba, ya sha ruwan da matarsa ta tsoma wandonta ciki, yaci abincin da ruwan da akayi shi aka tsoma wando cikin nan ma bai sani ba.

Su gama saduwa taje ta matso maniyyinsa a hada da wani abu kawai dan a mallake shi sai yadda akayi dashi, sannan yana bacci a cire gashin sa, yana tafiya a dauki kasar sawun tafiyarsa.

Namiji yana cikin bala’i kala kala a wannan zamanin Allah kawai yake kare shi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button