Labaran Duniya
BIDIYON: Yadda Alu’mmar Garin Bozonshilwa Dake Jihar Gombe Ke Fama Da Matsalar Ruwan Sha

BIDIYON: Yadda Alu’mmar Garin Bozonshilwa Dake Jihar Gombe Ke Fama Da Matsalar Ruwan Sha
Garin Bozonshilwa wani yanki ne dake kar kashin karamar hukumar Dukku dake jihar gombe dake fama da matsalar ruwan sha shekara da shekaru.
Wannan garin yana bakin Titi akan hanyar Dukku zuwa gombe, hakika mutane yankin suna cikin matsalar ruwan sha matuka da gaske.
Mutane garin sun iya kokarin su wajen ganin sun toshe wannan tafki , amma yafi karfin su, dan girman Allah ‘yan uwa a taimaka ayi share domin sakon ya isa inda ya dace.
Domin karin bayani zaka iya kiran wannan number 08158392453, 07037611969